Osinbajo ya tsallake rijiya da baya bayan Jirgin sa yayi saukar gaggawa a Kabba

0

Mataimakin shugaban Kasa Yemi Osinbajo ya tsallake rijiya da baya bayan jirgin saman dake dauke dashi yayi saukar gaggawa a garin Kabba, Jihar Kogi.

Osinbajo ya halarci Kogi need a ci gaba da Kamfen da take yi a jihar.

Wannan hadari bai sa ya hakura da ci gaba da abinda ya kai shi jihar ba.

Kakakin mataimakin shugaban Kasa Laulu Akande ne ya bayyana haka a shafinsa na tiwita sannan ya Kara da cewa Babu Wanda yaji ciwo a wannan hadari.

Wannan bashi na farko ba da jirgin mataimakin shugaban an kasan ke kuskure fadowa ba.

A shekarar 2017, hakan ya taba faruwa a garin Abuja a wajen halartar bukin yaye daliban sojoji.

Laulu ya ce babu wanda ya just ko kwarzani ne a jikin sa sannan tuni har Osinbajo ya diran ma abin da yakai sa Jihar.

Share.

game da Author