Buhari ya lashe mazabar fadar gwamnatin Jihar Benuwai

0

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya doke abokin takarar sa Atiku Abubakar a mazabar fadar gwamnatin jihar da kuri’a daya tal.

Sai dai kuma jam’iyyar PDP ce ta lashe zabukkan kujerun majalisar kasa duka Wato na sanata da na majalisar wakilai ta tarayya.

Idan ba a manta ba gwamnan jihar Benuwai dan asalin jam’iyyar APC ne a farkon fara mulkin sa a jihar

Share.

game da Author