• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Za a sheka ruwan sama kamar da bakin kwarya cikin kwanaki uku masu zuwa a jihohi 18 a Najeriya – NiMet

    RANAR ‘YANCI: ‘Yan Najeriya mazauna Landan sun nemi a yi wa gwamnatin NNPP a Kano adalci

    JAllI-JOGAR BELIN DIEZANI A KOTUN LANDAN: Kotu ta hana Diezani fita yawon dare, da rana ma an ce ta maƙala na’urar gane duk lungun da ta shiga

    Ƴan sanda sun damke wasu abokai ƴan kungiyar matsafa dake tsafi da kawunan mutane a Ilori

    Yadda ƴan sanda suka kama Ibrahim da ya yi garkuwa da Fatima, ya ƙarɓi kuɗi kuma ya yashe ta a Zariya

    Kotu ta kori gwamna Sule na Nasarawa, ta ce PDP ce ta yi nasara a zaɓen gwamna

    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Atiku ya lashe zaben Jihar Akwa Ibom

Ashafa MurnaibyAshafa Murnai
February 26, 2019
in Labarai
0
Atiku Abubakar

Atiku Abubakar

Dan takarar zaben shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya lashe zaben shugaban kasa a jihar Akwa Ibom.

Atiku ya samu galaba a cikin jihohi 28 daga 31 da suke a Akwa Ibom, yayin da Buhari na APC ya samu biyu cakal.
Haka sakamakon ya nuna, kamar yadda Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC ta bayyana.

INEC ta ce ba a yi zabe a jiha day aba, saboda ‘yan takifen Niger Delta sun rika kai hare-hare a karamar hukumar ta Udung Uko.

Yayin da Atiku ya samu kuri’u 397,831, shi kuma Buhari ya samu 175,429.

Karamar Hukumar da Godswill Akpabio ya fito ce kawai Buhari ya samu nasara, wato Essien Udim sai kuma wata daya, wato Mbo.

SAKAMAKON AKWA IBOM

(1.) Mbo

APC – 5,299

PDP – 4,750

Amma akwai mazabu 10 da ba a yi zabe ba.

(2.) Ibeno

APC – 1,011

PDP – 6,373

(3.) Urue Offong Oruko

APC – 6,111

PDP – 7,431

(4.) Nsit Atai

APC – 6,539

PDP – 11,692

(5.) Obot Akara

APC – 6,174

PDP – 12,250

(6.) Mkpat Enin

APC – 3,191

PDP – 13,646

(7.) Onna

APC – 1,850

PDP – 21,790

(8.) Ikot Abasi

APC – 5,710

PDP – 8,353

(9.) Eastern Obolo

APC – 1,406

PDP – 8,890

(10.) Ikono

APC – 3,166

PDP – 8,100

(11.) Ini

APC – 5,646

PDP –13,344

(12.) Uruan

APC – 5,437

PDP – 10,624

An koke sakamakon zaben mazabu 10 a Uruan.

(13.) Esit Eket

APC – 4,105

PDP – 11,146

(14.) Nsit Ubium

APC – 5840

PDP – 11,575

(15.) Etinan

APC – 5,223

PDP – 18,452

(16.) Ika

APC – 3,352

PDP – 10,493

(17.) Nsit Ibom

APC – 5,776

PDP – 12201

(18.) Oruk Anam

APC – 9,796

PDP – 25,587

(19.) Etim Ekpo

APC – 1,892

PDP – 8,228

(20.) Ukanafun

APC – 11,378

PDP – 27,830

(21.) Oron

APC – 3,985

PDP – 5,196

(22.) Ikot Ekpene

APC – 10,343

PDP – 12,461

(23.) Ibesikpo-Asutan

APC – 6,635

PDP – 12,682

(24.) Itu

APC – 5,682

PDP – 10,431

(25.) Ibiono Ibom

APC – 10,979

PDP – 32,813

(26.) Okobo

APC – 6,748

PDP – 11,447

(27.) Abak

APC – 7,974

PDP – 12,093

(28.) Uyo

APC – 12,313

PDP – 21,515

(29.) Eket

APC – 4,102

PDP – 20,451

(30.) Essien Udim

APC – 7,766

PDP – 5,980

Tags: APCAtikuHausaINECLabaraiPREMIUM TIMES
Previous Post

Jami’in INEC ya zargi Sojoji da hargitsa zabe a Ribas

Next Post

INEC ta bada hakuri kan jami’in ta da ya yi mankas da barasa

Ashafa Murnai

Ashafa Murnai

Next Post
Independent National Electoral Commission (INEC) Chairman, Prof. Mahmood Yakubu, addressing a stakeholders meeting on 2019 General Elections’ postponement, in Abuja on Saturday (16/2/19).

INEC ta bada hakuri kan jami’in ta da ya yi mankas da barasa

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • NASIHA: Ya Allah, Kayi Muna Tsari Da Girman Kai, Daga Imam Murtadha Gusau
  • CUTAR DIPHTHERIA: An samu ƙarin mutum 8,406 da suka kamu da cutar a jihohi 19 a Najeriya – NCDC
  • Za a sheka ruwan sama kamar da bakin kwarya cikin kwanaki uku masu zuwa a jihohi 18 a Najeriya – NiMet
  • Yadda Ƴan bindiga suka kashe mutum 9 a Avi Kwall, jihar Filato
  • Yadda abokai kuma ɗaliban jami’ar Dutsin Ma, suka kashe abokin su saboda budurwa

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.