Ga dukkan alamu, goguwar kwankwasiyya ba ta yi wa dan takarar Shugaban Kasa Atiku Abubakar rana ba bisa ga sakamakon zaben da ke ta shigowa zuwa yanzu.
Abu dai kamar almara, domin kuwa ta ko ina ji kake APC. Amma dai an samun akasi a sakamakon zaben sanata. in da jam’iyyar PDP ke dan jan kuri’u a wasu wuraren.
Bisa ga sakamakon da suka bayyana zuwa yanzu APC ce ke kan gaba a zaben shugaban kasa.
Kwanan Jaba Bus Stop VII 041
APC 123
PDP 20
Kaura Goje p/sch 026
APC 220
PDP 93
Dan’Agundi
APC 123
PDP 28
Rumfa ward, Jigawa
APC..451
PDP… 52
Rano Central ii – Shagari Qrts
APC 246
PDP 54
Sabon Garu, Hadejia
APC….351
PDP…. 38
Attafi 002… Hadejia
APC….212
PDP… 19
Bi nan don samun sauran sakamakon zaben
Discussion about this post