Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya ta bayyana cewa ta ga jami’an tsaron da dama da motocin su sun katange duk kafafen shiga hukumar.
Manema labarai, masu sa ido a zabe da motocin hayan da hukumar ta amince da su ne kawai ke iya shiga da fita hukumar.
Jam’an tsaron da aka tura wadannan ofisoshi kuwa sun hada da na ‘yan sanda, Sojoji ,NSCDC,hukumar kare hadurra taa kasa (FRSC),VIO da SSS.
Discussion about this post