• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Za a sheka ruwan sama kamar da bakin kwarya cikin kwanaki uku masu zuwa a jihohi 18 a Najeriya – NiMet

    RANAR ‘YANCI: ‘Yan Najeriya mazauna Landan sun nemi a yi wa gwamnatin NNPP a Kano adalci

    JAllI-JOGAR BELIN DIEZANI A KOTUN LANDAN: Kotu ta hana Diezani fita yawon dare, da rana ma an ce ta maƙala na’urar gane duk lungun da ta shiga

    Ƴan sanda sun damke wasu abokai ƴan kungiyar matsafa dake tsafi da kawunan mutane a Ilori

    Yadda ƴan sanda suka kama Ibrahim da ya yi garkuwa da Fatima, ya ƙarɓi kuɗi kuma ya yashe ta a Zariya

    Kotu ta kori gwamna Sule na Nasarawa, ta ce PDP ce ta yi nasara a zaɓen gwamna

    Ku fito ku ceci mutanen jihar Kaduna kamar yadda kuka yi a zaben majalisun Tarayya da na sanatoci – Isah Ashiru

    An yi mana kwange a hukuncin kotu, za mu daukaka kara – Ashiru

    SSS

    TAKE HAƘƘIN ƊAN ADAM: Yadda SSS suka riƙa faffalla min mari, suka ja ni ƙasa girrrr, don kawai na ce su bi doka – Lauya Ogbankwa

    Muna ƙarancin malamai, a janye dokar hana ɗaukar sabbin malamai da gwamnatin tarayya ta ƙaƙaba – Jami’ar ABU

    TONON ASIRI: An kama wani Dagaci cikin gungun mahara a lokacin batakashi da ‘Yan sanda

    ‘Yan bindiga sun kashe mutum shida a Kaduna

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    Hukumar CAF za ta binciki yadda mahaifiyar ɗan wasa ta mutu cikin 1986, shi kuma ya ce atabau cikin 1990 ta haife shi

    A karo na Uku, Moroko za ta ɗauki baƙuncin gasar cin kofin kwallon ƙafa na nahiyar Afrika a Janairun 2025

    NFF ta sake nada Chris Danjuma a matsayin kocin Falconets

    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Abubuwan dubawa 20 game da nasarar Buhari

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
February 27, 2019
in Rahotanni
0
Buhari Waving

Buhari Waving

1 – Rikita-rikitar da ta dabaibaye jam’iyyar APC tun daga zaben shugabannin jam’iyya har zuwa zaben fidda-gwani, ba ta hana Buhari yin nasara ba.

2 – Ficewar da wasu da dama suka yi daga jam’iyyar APC saboda rashin adalcin da aka yi musu, da kuma ficewar manyan jam’iyyar daga cikin APC, bai gurgunta yiwuwar sake cin zaben Buhari ba.

3 – Mummunar matsalar garguwa da mutane da ta addabi jihohin Kaduna, Zamfara da Katsina har ma da Sokoto, ba ta hana Buhari samun kuri’u masu yawa a yankin ba.

4 – Kashe-kashen kabilanci da ya buwayi Kudancin Kaduna, Filato dakuma rikicin makiyaya da manoma a tsakiyar Najeriya, ba su hana Buhari samun kuri’u a wadannan yankuna ba.

5 – Duk da korarin da Kanawa suka rika yi cewa Buhari bai yi wa jihar ayyukan a-zo-a-gani ba, hakan bai hana su yi masa ruwan kuri’u ba.

6 – Duk da ita kan ta jihar da Buhari ya fito, wato Katsina ba ta ci gajiyar ayyukan gwamnatin Buhari sosai ba, hakan bai hana Katsinawa zuba masa kuri’a ba.

7 – Jigawa ta zuba masa kuri’a duk kuwa da cewa ita ma ana ganin ganin ba ta ci moriyar gwamnatin Buhari kamar yadda ya kamata ba.

8 – Jihar Zamfara ma ba ta dubi yawan kashe-kashen su da masu garkuwa key i ba a matsayin wani laifin gwamnatin Buhari. A wannan karo sun kara zuba masu kuri’u.

9 – Yawan taron jama’ar Kwankwasiyya a jihar Kano bai amfana wa Atiku da PDP komai ba. kowa ya yi tsammani za a yi kankankan tsakanin Atiku da Buhari a Jihar Kano. Kuri’u 300,000 da PDP ta samu a Kano, abin kunya ne, ba abin tinkaho ba ne.

10 – Duk da cewa Buhari bai samu kuri’u da yawa kamar yadda ya samu a jihohin Kaduna, Kano, Katsina, Jigawa da sauran Jihohi a Arewa ba kamar yadda ya samu a 2015, hakan bai sa ya fadi zabe ba.

11 – Buhari ya samu karin kuri’u ne a wasu Jihohin da ba Arewacin kasar nan ba, albarkacin manyan ‘yan jihar da ke kan manyan mukaman gwamnatin tarayya.

12 – Yankin jihohin Kudu Maso Gabas da Peter Obi, mataimakin takarar Atiku Abubakar ya fito, ba su zuwa wa PDP kuri’un da za a san cewa da gaske suke yi wajen neman shugabanci ba.

13 – Kuri’un da Atiku ya samu a jihohin kabilar Igbo kakaf, ba su kai yawan wadanda Buhari ya samu a Jihar Kano ba. Kuma ba su kai wadanda ya samu a jihar Katsina ba.

14 – JIHAR LAGOS ta kunyata jam’iyyar APC. Duk da bimbin amfanar da suka yi da mulkin Buhari fiye da dukkan sauran jihohin kasar na, kuri’un da APC ta samu a jihar ba su kai yawan wadanda ta samu a zaben 2015 a jihar ba.

15 – A jihar Lagos Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo ya fito. A can jagoran APC, Bola Ahmed Tinubu ya fito, kuma a can Minista mai rike da ma’aikatu uku shi kadai, Raji Fashola ya fito. Amma kuri’un da Buhari ya samu a Lagos ba su kai 600,000 ba.

Kada a manta cewa Tinubu ya yi wa Buhari alkawarin samun kuri’u milyan uku a jihar Legas.

16 – Har yanzu dai akwai rashin gamsuwa da yadda shugabanni ke mulki a kasar, shi ya sa mafi yawan jama’a bas u damu da zuwa jefa kuri’a ba.

17 – Mutane milyan 84 suka yi rajistar zabe, amma milyan 73 ne suka karbi katin rajista.
Daga cikin milyan 73 masu rajista a hannu, wadanda suka yi zabe ba su wuce milyan 17,000,000 kacal ba.

18 – Sama da mutum milyan 50 kenan sun yi kwanciyar su gida, a bisa ra’ayin cewa ‘kowa wa inna ta aura, to baba ne!’

19 – Wandanda suka yi zabe a 2019 ba su kai yawan wadanda suka yi zabe a 2015. Wannan na nuni da cewa jama’a su na ci gaba da fidda rai daga samun ingantacciyar rayuwa daga shugabannin da suke zabe.

20 – Saura da me? Zargin an tabka magudi da kuma kashe-kashe da tashe-tashen hankulan da suka haifar da lalata kuri’u, yin aringizo, kwange, amfani da kudade da hana wasu yin zabe kuwa, wannan matsala ce da kotu kadai za ta iya yanke hukunci, ba marubuta ra’ayoyi ba.

Tags: BuhariHausaLabaraiNajeriyaNewsPREMIUM TIMES
Previous Post

BUHARI: Sara Da Sassaka Ba Ya Hana Gamji Toho

Next Post

SAKAMAKON ZABE: Atiku ya garzaya kotu da tulin hujjojin zargin magudi

Premium Times Hausa

Premium Times Hausa

Next Post
Atiku Abubakar

SAKAMAKON ZABE: Atiku ya garzaya kotu da tulin hujjojin zargin magudi

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • NASIHA: Ya Allah, Kayi Muna Tsari Da Girman Kai, Daga Imam Murtadha Gusau
  • CUTAR DIPHTHERIA: An samu ƙarin mutum 8,406 da suka kamu da cutar a jihohi 19 a Najeriya – NCDC
  • Za a sheka ruwan sama kamar da bakin kwarya cikin kwanaki uku masu zuwa a jihohi 18 a Najeriya – NiMet
  • Yadda Ƴan bindiga suka kashe mutum 9 a Avi Kwall, jihar Filato
  • Yadda abokai kuma ɗaliban jami’ar Dutsin Ma, suka kashe abokin su saboda budurwa

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.