• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba  sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad

    An yi amfani da ƴan daba ne aka kada ni – Bashir Ahmed

    Da Ɗan bindiga da ‘Deliget’, Ɗanjuma ne da Ɗanjummai – Shehu Sani

    ZAƁEN FIDDA GWANI: Fintirin Adamawa, Kashim ɗin Bauchi, Uban Makurɗi, Abachan Kano, Ashirun Kaduna sun yi nasara zaɓe na Jam’iyyar PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

TAMBAYA: Hukuncin musulmin da ya tafi jana’izan wanda ba musulmi ba, a gida ko a Coci, Tare da Imam Bello Mai-Iyali

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
January 4, 2019
in Ra'ayi
0
Man in Church

Man in Church

TAMBAYA: Menene hukuncin musulmin da ya tafi jana’izan wanda ba musulmi ba, a gida ko a Coci sannan da taya su zaman gaisuwa, ko da ‘sun hada ‘yan uwantaka da su?

AMSA: Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.

Musulunci addini ne mai kyautatawa kowa, kuma zaman tare yana lazimtawa Musulmi wasu hakkoki na makwabtaka da zamantakewa ga abokan zama, Musulmai ko Kafirai, Kiristoci, Yahudawa, Mushirikai da sauransu. Zaman tare ya Farlatawa Musulmi ga abokan zamansa (ko ba Musulmai ba ne), taimakon juna, tausayawa, jajantawa, taya murna,
gaisuwa, Nasiha, kariya, tsare hakki da dukkan kyautatawan da bai kaucema Shari’ah ba.

Malamai sun ce babu wani Nassin da yahana Musulmi bin Jana’izar wanda ba Musulmi ba. Abinda Nassi yahana shi ne yimasa Sallah ko addu’a, Wannan kam haramun ne da Nassin Al-Kur’ani. Malamai sun samu sabani dangane da Jana’izar wanda ba Musulmi ba, sun bada hukunci kamar haka:

1 – Haramci: wato Haramun ne halartar Jana’izar mutumin da ba Musulmi ba ne ga Musulmi. Sun kafa hujja da cewa Jana’iza tayi kama da Sallah ko Addu’ah wanda Allah ya Haramta. Wannan shi ne fatawar Imam Muhammad Ibn Usaimin da wasu malaman Malikiyya.

2 – Halacci: wato Halal ne kuma babu laifi Musulmi ya tafi Jana’izar Kafiri. Sunkafa hujja da wasu Hadisan magabata (ATHAR) cewa Sahabai dayawa sun tafi Jana’izar Ummul-Harith Bin Abi-Rabi’ah kuma ita Kiristace. Tafiya Jana’izar Kafiri abu ne mai kyau idan akwai wata Maslaha a cikin haka. Wannan shi ne Fatawar malaman Shafi’iyya, Hanafiyya da Imam Ahmad.

3 – Halacci bisa sharadi: Babu laifi Musulmi ya tafi Jana’izar Kafiri indan dan-uwansa ne na kusa, kuma ya koma chan gefe kada yayi tarayya dasu cikin abinda suki yi. Kuma da sharadin babu wani abinda ake bin Jana’izar da shi wanda ya sabawa Shari’ah.

4 – Babu laifi Musulmi yayi Ta’aziyya da jajantawa ga Kafiri, Musulmi zai yi Ta’aziyya da kalmomi kamar: Allah ya maida muku alkhairi, Allah yaba ku Hakurin rashin dan-uwan ku, Allah ya tabbatar muku da alkhairi, Allah ya hadashi da sakamakon ayyukansa… etc. Amma fa kar ya kuskura yayi addu’ar gafara, rahama… etc ga mamacin.

5 – Babu laifi Musulmi ya ziyarci kabarin dan-uwansa Kafiri amma fa ba zai masa addu’ah ba.

6 – Babu laifi shiga Coci don Ta’aziyya, Jajantawa, Saurarar wasu karatuka (seminar, workshop, symposium … etc). Amma musulmi ya kiyaye kada yayi duk wani nau’in ibada da suke yi. Sai dai abinda yafi shi ne kar Musulmi ya shiga Coci sai indan ya zamo dole kuma yayi takatsantsan.

ALLAH SHI NE MAFI SANI.

Tags: BellogafaraHausaImamKafiriLabaraiMusulmiNajeriyaPREMIUM TIMESrahamaTa’aziyya
Previous Post

Idan Yari ba zai iya ba ya yi murabus kawai, amma ba za mu amince a saka dokar ta baci ba a Zamfara, Inji Atiku

Next Post

Buhari da Osinbajo za su kashe naira biliyan 1.4 a abinci da bulaguro cikin 2019

Next Post
Yemi Osinbajo and Muhammadu Buhari

Buhari da Osinbajo za su kashe naira biliyan 1.4 a abinci da bulaguro cikin 2019

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ZARGIN HARƘALLAR NAIRA BILIYAN 98: Bincike ba kaina farau ba, kuma kotun koli wanke ni ta yi – Amaechi
  • An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • El-Rufai ya lashe Zaben fidda gwani na kujerar majalisar tarayya, zai gwabza da Samaila Suleiman
  • An yi amfani da ƴan daba ne aka kada ni – Bashir Ahmed
  • Yadda ‘Ƴan bindiga suka sace fastocin cocin katolika biyu a Katsina

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.