Minista Khadija Ibrahim ta yi Murabus

0

Karamin Ministan harkokin kasashen Waje Khadija Ibrahim ta yi murabus daga ministan harkokin Kasashen Waje.

Khadijat ta yi haka ne ganin cewa zata yi takarar zama yar majalisar dattawa a zabe mai zuwa da za ta wakilci kananan hukumomin Damaturu/Tarmuwa/Gujba/Gulani, jihar Yobe.

Share.

game da Author