Mai taimakawa shugaban kasa Muhammadu Buhari kan Sabbin kafafen Yada Labarai Bashir Ahmad ya fitar da jadawalin yadda shugaba Buhari zai gudanar da kamfen din sa a jihohin kasar nan.
Kamar yadda jadawalin ya nuna, Buhari zai dira a Kaduna garin gwamna ne ranar Juma’a 18 ga wata daga nan kuma sai ya lula birnin Maiduguri ranar 21 sannan kuma sai Sokoto, birnin Shehu ranar 22.

Discussion about this post