Idan dai ba a manta ba a wannan watan ne Sufeto Janar din Najeriya Idris Ibrahim zai cika shekaru 35 a aikin dan sanda.
A tsarin dokar Najeriya dai, da zarar ya cika sai sai murabus.
A dalilin haka sai ne ake ganin abin da yasa shugaban kasa Muhammadu Buhari ke wannan ganawa ta sirri da Sufeto Idris.