• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

Atiku ya sauka a kasar Amurka

Mohammed LerebyMohammed Lere
January 17, 2019
in Manyan Labarai
0
Atiku In America

Atiku In America

Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya sanar da cewa ya sauka a kasar Amurka lafiya.

Atiku ya bayyana haka a shafin sa ta Tiwita inda ya kara da cewa a wannan ziyara zai gana da mahukuntar Kasar da kuma kungiyoyin ‘yan Najeriya mazauna kasar.

A hoto da ya saka a shafin nasa ya nuna shi tare da shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ana yi musu lale marhaban da sauka kasar Amurka.

Idan ba manta ba anyi ta kai ruwa rana tsakanin mahukuntar kasar Amurka da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar bisa rashin amince masa ya shiga kasar.

Wannan matsala dai ya samu asali ne tun a lokacin mulkin shugaban Kasa Olusegun Obasanjo inda shi da kan sa ya shirya masa wannan tuggu da hakan ya sa bai kara samun damar shiga kasar Amurka.

Wannan rashin shiga kasar Amurka da Atiku bai yi ba ya zamo masa kashin kifi a wuya domin duk lokacin da aka dauko wannan zance sai a danganta shi da irin watanda da karbar cin hanci da a ke zargin sa da hannu dumu-dumu a ciki, da aka shigar da wannan kara da tuhuma a kotun kasar Amurka.

Bayanai sun nuna cewa tabbas akwai hadin baki da kurda-kurda da tsohon shugaban kasa Obasanjo yayi domin ganin Atiku ya samu damar shiga kasar Amurka din sannan don a toshe bakin masu cewa bazai iya shiga kasar ba wai domin mahukuntar kasar na neman sa ruwa a jallo.

Bayan haka kuma tun a watan Disambar 2018 ne Amurka ta amince wa Atiku ya ziyarce kasar.

Tun bayan raba jiha da Obasanjo yayi da shugaba Buhari ya maida hankalin sa kacokan wajen ganin Atiku ne ya zama shugaban kasar nan a 2019.

Tags: AbubakarAbujaAmurkaAtikuHausakasar AmurkaLabaraiNajeriya
Previous Post

PDP basu taba cin zaben gwamna a jihar Kaduna ba, murdiya suke yi – Inji El-Rufai

Next Post

Dan sanda ya bindige wani a gangamin PDP

Mohammed Lere

Mohammed Lere

Next Post
Police Force

Dan sanda ya bindige wani a gangamin PDP

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • TINUBU: Abinci zai wadata cikin farashi mai sauƙi
  • DA ZAFI-ZAFI A KAN BUGI ƘARFE: Tinubu ya cire tallafin fetur, ya ce ya zama tarihi
  • ‘ Kada ku ji tausayi na, na san abin da na ke, kuma zan yi rawar gani fiye da tsammanin ku’ – Alwashin Tinubu
  • Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa
  • Ganduje ya bar wa Kano bashin Naira biliyan 241, Abba ya ce zai bi ya gano hanyoyin da aka ciwo bashin

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.