A yau litinin ne tsohon shugaban hukumar EFCC Mal Nuhu Ribadu ya mika wa Kamfen din Buhari gabadaya motoci, ofisoshi da kayan aiki da yayi amfani da su a wajen neman takarar gwamnan jihar Adamawa da yayi an canja musu fasali da launi sun rikide na kamfen din Buhari.
Discussion about this post