Ahmed Aruwa
A yau Lahadi ne aka yi jana’izan Sanata Ahmed Aruwa a Kaduna.
Anyi wa marigayi Aruwa sallah ne a masallacin Sultan Bello, wanda Sheikh Ahmed Gumi ya limanta.
© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.