Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya gabatar da kasafin kudin na Naira Tiriliyan 8.83 a majalisar Tarayya.
Buhari ya bayyana cewa za a kashe Naira 2.031 triliyan wajen yin manyan ayyuka sannan Naira Tiriliyan N2.14 wajen
biyan basukan cikin gida.