Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Musa Abaji a matsayin Babban Shugaban Mai Shari’a na Najeriya na Kotun Koli.
Buhari ya yi wannan sanarwa ce a cikin wata wasika da aika wa Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki, yau Laraba, kamar yadda ya ke a bisa shawarar Hukumar Kula da Bangaren Shari’a ta Kasa.
Buhari ya rubuta musu sanarwar cewa ya aiko da sanarwar a bisa ka’idar da doka ta shimfida cewa tilas sai ya meni amincewar su.
Don haka ya ce ya na fatan za su gaggauta aminewa da nadin Abaji da ya yi, kumka ya yi wa majalisar fatan alheri.
Discussion about this post