Duka ‘yan takarar shugabancin Najeriya a jam’iyyar PDP sun zauna, suna jiran a fara kada kuri’a.
Wakilai kuma suma sun shirya.
Akalla akwai masu zabe kimanin 4,000 da za su kada kuri’a domin a fitar da gwanin da su ke ganin zai iya kayar da Buhari na jam’iyyar APC a zaben 2019 mai zuwa.
Ga jerin wadanda za su fafata a zaben
1 – Rabiu Musa Kwankwaso
2 – David Mark
3 – Atiku Abubakar
4 – Datti Baba- Ahmed
5 – Jonah Jang
6 – Attahiru Bafarawa
7 – Tanimu Turaki
8 – Sule Lamido
9 – Aminu Tambuwal
10 – Bukola Saraki
11 – Ahmed Makarfi
12 – Ibrahim Dankwambo
Discussion about this post