Bitto Sewuse likitar Ido ce a asibitin Garki dake babban birnin tarayya Abuja ta bayyana hanyoyin da mutane za su iya kiyayewa domin guje wa kamuwa da cututtukan dake kama ido wanda kan kai ga mutum ya makance.
[youtube https://www.youtube.com/watch?v=X4gzSX3JxKQ&w=560&h=315]
Discussion about this post