Sakataren Yada Labarai na Jam’iyyar APC mai riko, Yekini Nabena, ya fito da jerin sunayen ‘yan takarar gwamna na jihohi 24. Ya ce sauran jihohi 12 kuma ana jira sai an kammala zaben sun a fidda-gwani tukunna.
1. ABDULLAHI UMAR GANDUJE – KANO
2. MOHAMMED ABUBAKAR – BAUCHI
3. SIMON LALONG – PLATEAU
4. NASIR EL-RUFAI – KADUNA
5. MOHAMMED BADARU ABUBAKAR – JIGAWA
6. AHMED ALIYU – SOKOTO
7. ABUBAKAR ATIKU BAGUDU –KEBBI
8. AMINU BELLO MASARI – KATSINA
9. ABUBAKAR SANI BELLO – NIGER
10. BABAGANA UMARA-ZULUM – BORNO
11. MAI MALA BUNI – YOBE
12. ABUBAKAR A. SULE – NASARAWA
13. EMMANUEL JIMME – BENUE
14. BABAJIDE SANWO–OLU – LAGOS
15. TONYE COLE – RIVERS
16. UCHE OGAH – ABIA
17. NSIMA EKERE – AKWA-IBOM
18. ADEBAYO ADELABU – OYO
19. DAPO ABIODUN – OGUN
20. GREAT OGBORU – DELTA
21. OWAN ENOH – CROSS-RIVER
22. INUWA YAHAYA – GOMBE
23. SUNNY OGBOJI – EBONYI
24. SANI ABUBAKAR DANLADI – TARABA