Fitaccen dan siyasar jihar Katsina, Lado Danmarke ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP da aka yi jihar Katsina.
A jihar Filato, Tsohon ministan Abuja, Jeremiah Useni ne ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP da ak gudanar.
A jihar Bauchi kuwa, tsohon ministan Abuja, Sanata Bala Mohammed ne ya lashe zaben fidda gwanin.
A jihar Sokoto, mataimakin gwamnan jihar Ahmad Aliyu ne ya lashe zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP din.
Discussion about this post