Gwamnan jihar Neja Abubakar Bello ne ya lashe zaben fidda gwani na gwamna da aka yi a jih
‘Yan jam’iyyar ne suka yi tururuwa zuwa filin da aka gudanar da zaben a jihar inda gabadayan su suka sake zaben gwamnan jihar ya zarce karo na biyu.
Ita ma jam’iyyar PDP ta gudanar da nata zaben duk a yau.
Umar Nasko ne dai ya lashe zaben fidda gwanin da aka yi yau a garin Minna.
Nasko ya doke tsohon mataimakin gwamnan jihar, Musa Ibeto da wasu ‘yan takara 3.
Discussion about this post