APC: An dage zaben fidda da gwani na jihar Zamfara

0

Darektan yada labarai na jam’iyyar APC reshen jihar Zamfara, Shehu Isa ya bayyana cewa an dage zaben fidda gwani na jam’iyyar da aka yi shirin gudanarwa yau Lahadi a jihar.

Shehu ya ce hakan ya biyo bayan rashin isowar shugabannin hukuma Zabe ne da za su kula da yadda za a gudanar da zaben.

An dage zaben zuwa ranar 1 ga watan Oktoba.

Share.

game da Author