Wasu da dama daga cikin ‘yan takara a jam’iyyar APC suna ci gaba da takara ne a jam’iyyar ganin kamar uwar jam’iyyar za ta amince da yadda suke so ayi zaben fidda gwani na jihohin su.
Wannan takaddama dai ya kare domin uwar jam’iyyar ta fitar da jadawalin yadda kowacce jiha za ta gudanar da zaben fidda gwanin ta.
A wasu jihohi kamar jihar Adamawa, Kaduna da sauran su wasu ‘yan takara sun bayyana rashin amincewar su da shirin gwamnoni jihar inda suka nemi uwar jam’iyyar ta canja hakan a yi zaben yadda suke so.
Ga yadda jadawalin
1. ABIA – Kai tsaye – (Kato a bayan Kato)
2. ADAMAWA – Zabe da wakilan jam’iyya (Indirect)
3. AKWA IBOM – Kai tsaye – (Kato a bayan Kato)
4. ANAMBRA – Kai tsaye – (Kato a bayan Kato)
5. BAUCHI – Kai tsaye – (Kato a bayan Kato)
6. BAYELSA – Kai tsaye – (Kato a bayan Kato)
7. BENUE – Zabe da wakilan jam’iyya (Indirect)
8. BORNO – Zabe da wakilan jam’iyya (Indirect)
9. CROSS RIVER – Kai tsaye – (Kato a bayan Kato)
10. DELTA – Zabe da wakilan jam’iyya (Indirect)
11. EBONYI – Zabe da wakilan jam’iyya (Indirect)
12. ENUGU – Zabe da wakilan jam’iyya (Indirect)
13. EDO – Kai tsaye – (Kato a bayan Kato)
14. EKITI – Kai tsaye – (Kato a bayan Kato)
15. GOMBE – Zabe da wakilan jam’iyya (Indirect)
16. IMO – Kai tsaye – (Kato a bayan Kato)
17. JIGAWA – Zabe da wakilan jam’iyya (Indirect)
18. KADUNA – Zabe da wakilan jam’iyya (Indirect)
19. KANO – Kai tsaye – (Kato a bayan Kato)
20. KASTINA – Zabe da wakilan jam’iyya (Indirect)
21. KEBBI – Zabe da wakilan jam’iyya (Indirect)
22. KOGI – Zabe da wakilan jam’iyya (Indirect)
23. KWARA – Zabe da wakilan jam’iyya (Indirect)
24. LAGOS – Kai tsaye – (Kato a bayan Kato)
25. NASARAWA – Zabe da wakilan jam’iyya (Indirect)
26. NIGER – Kai tsaye – (Kato a bayan Kato)
27. OGUN – Kai tsaye – (Kato a bayan Kato)
28. ONDO – Kai tsaye – (Kato a bayan Kato)
29. OSUN – Kai tsaye – (Kato a bayan Kato)
30. OYO – Zabe da wakilan jam’iyya (Indirect)
31. PLATEAU – Zabe da wakilan jam’iyya (Indirect)
32. RIVERS – Zabe da wakilan jam’iyya (Indirect)
33. SOKOTO – Zabe da wakilan jam’iyya (Indirect)
34. TARABA – Kai tsaye – (Kato a bayan Kato)
35. YOBE – Zabe da wakilan jam’iyya (Indirect)
36. ZAMFARA -Kai tsaye – (Kato a bayan Kato)
37. FCT – Kai tsaye – (Kato a bayan Kato)