Daya daga cikin ‘yar marigayi MKO Abiola Rinsola Abiola ta fice daga jam’iyyar APC.
Rinsola ta bayyana cewa babban dalilin da ya sa ta yi watsi da jam’iyyar APC duk da hidimar da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi wa mahaifinta shine ganin cewa jam’iyyar ba ta da kishin matasa.
” Sannan kuma a gaskiya mulkin kama karya ake yi a jam’iyyar APC musamman ga matasan Najeriya.
Rinsola dai ita ce maitaimaka wa kakakin majalisar wakilai Yakubu Dogara kan sabbin kafafen yada Labarai.
Discussion about this post