• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Buhari-signing-2020-budget

    Gwamnatin tsohon shugaban kasa Buhari ta sanar da sabbin nade-nade a daidai ana rantsar da Tinubu shugaban kasa

    Minista Sadiya ta miƙa ragamar Ma’aikatar Harkokin Jinƙai ga Babban Sakatare

    2015-2023: ‘Na yi sukuwa ta lafiya, na kai zamiya lafiya’ – Buhari

    BANKWANA DA BUHARI: ‘Tinubu yau mafarkin ka ya zama gaskiya, Allah ya sa ka kai Najeriya fiye da inda na kai ta’ – Nasihar Buhari ga Asiwaju

    Tsakanin Sanata Barau da Gwamna Ganduje, Daga Jaafar Jaafar

    Ba zan jira Litinin ba, tun Lahadi zan mika mulki ga Abba Gida-Gida in kama gaba na – Ganduje

    RANTSAR DA TINUBU: Kotun Koli ta yi watsi da karar rashin cancantar Tinubu shiga zaɓen 2023

    RANAR RANTSAR DA TINUBU: Za mu hana makiyaya karakaina da shanu a cikin Abuja – Shugaban Miyetti Allah

    An Karrama gidan Jaridar PREMIUM TIMES da kyauta mafi daukaka a aikin Jarida na kasar Amurka

    BA DA MU BA, TAYA ƁERA ƁARI: PREMIUM TIMES ta nesanta kan ta daga ƙungiyar da ta jona sunan ta a shirya taron karrama wasu mutane

    KIRAN RUWA: ‘Ka wa Allah ka ɗaga mana kafa, kada ka kwace mana filayen mu har 9 da ka kunno kai a kan su – Makarfi ga El-Rufai

    ‘Ni da Wike kaman ‘Yan biyu ne, muna tsage gaskiya komai dacin ta’ – El-Rufai

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

    QATAR 2022: 2:1: Saudiyya ta kafa tarihin karya gadara da tutiyar buga wasan Agentina 36 a jere babu rashin nasara

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

    BIDIYO: NAJERIYA @62: Ra’ayoyin ‘yan Najeriya game da mulkin Buhari a tsawon shekaru 7 da suka gabata

    Buhari bai san ƴan ta’adda sun fidda bidiyon da suka ce sai sun sace shi da ni ba sai da na ziyarce shi – El-Rufai

    Dalilin da ya sa na raɗa wa wasu fitattun gine-gine, da titunan jihar Kaduna sunayen wasu fittattun ƴan asalin jihar

    HOTUNA: Ɗan Autan marigayi tsohon sarkin Kano Ado Bayero, Mustapha Ado Bayero, ya auri mata biyu ranar Asabar a  Kano

    BIDIYO: An yi wa ɗan takarar mu murɗiya a zaɓen fidda gwani na APC a Legas – Masu zanga-zanga

No Result
View All Result

ANA WATA GA WATA: Magidanci ya ajiye budurwar sa gidan auren sa, wai kanwar sa ce har tsawon shekara 3

Aisha YusufubyAisha Yusufu
August 16, 2018
in Babban Labari
0
Woman

Woman

A ranar Alhamis ne kotun dake Oke-Ogbere a garin Ibadan, jihar Oyo ta warware auren dake tsakanin wata mata mai suna Temilade Oyeyemi da mijin ta Ayo Oyeyemi.

Alkalin kotun Sulaiman Olaniyi ya warware auren ne a dalilin gamsassun shaidu da aka bayyanar a gaban sa.

Shaidun sun nuna cewa lallai Ayo makaryaci ne kuma maciyi amanar matar sa ne.

Temilade mai shekaru 28 ta bayyana wa kotu yadda mijin ta ya ci amanar ta bayan ya gabatar da budurwar sa a matsayin kanwar mahaifiyar sa wa ita da iyayen ta.

” Wannan na daga cikin dalilan da yasa iyaye na suka amince mu yi aure shekara uku da suka wuce.

Temilade ta ce ta fara fahimtar karya da cin amanar da Ayo yayi mata ne wata ranar da da dare bayan auren su inda ta gan shi kuru-kuru yana saduwa da matar da ya gabatar a matsayin kanwar mahaifiyar sa.

” Kafin wannan rana dama kullum idan dare ya yi sai ya tashi daga kan gadon da muke kwance tare ya koma kasa inda wannan mata ke kwance. Idan na yi magana sai yace ai ya kwanta a kasa ne sabo da zafi ya yi yawa.

“Bayan na samu ciki sai ya juya min baya ya fara tozarta ni ya daina kula ni kwata-kwata.

Shi kan sa Mahifin sa da ya bayyana a kotun dakan sa ya roki kotu da ta raba wannan aure, domin cin amanar ta yi yawa.

” Ayo ya bani kunya sannan ya tozartani a idunun duniya ace a a matsayin sa na da na. Dama can ya dai na kulawa da ni, hasali ma kawai ganin sa muka yi wai har yayi aure ya na ma da da.”

Sai dai kuma Ayo ya karyata wannan zargi da ake masa. Ya ce duk zuki ta malle ne ba haka bane.

Yace ” Tun da na auri Temilade ni ne wanki, ni ne shara kuma ni ne nake fita in nemo na kawo mata. Ba irin wannan magana.”

A karshe alkalin kotun Sulaiman Olaniyi ya raba auren, sannan ya ce ita Temi ne zata ci gaba da rike dan nasu.

Tags: AbujaAyo OyeyemiHausLabaraimataNewsOke-OgberePremium Times HausaSulaiman OlaniyiTemilade
Previous Post

Najeriya na daf da shiga matsalar wutar lantarki ta kasa baki daya – GENCoc

Next Post

An saki wakilin PREMIUM TIMES, Samuel Ogundipe

Aisha Yusufu

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Abubuwa 12 Da Suka Hana A Ga Ƙoƙarin Mulkin Buhari
  • YUNƘURIN BALLEWA DAGA NAJERIYA: Yadda tsagerun Yarabawa suka kama Gidan Radiyon Gwamnatin Tarayya, kwana ɗaya kafin rantsar da Tinubu
  • RA’AYIN PREMIUM TIMES: Shekarun Mulkin Buhari: An sake ɓata goma, biyar ba ta gyaru ba
  • Zan yi tafiya da kowa da kowa a gwamnati na – Uba Sani
  • TINUBU: Abinci zai wadata cikin farashi mai sauƙi

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.