• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Da Ɗan bindiga da ‘Deliget’, Ɗanjuma ne da Ɗanjummai – Shehu Sani

    ZAƁEN FIDDA GWANI: Fintirin Adamawa, Kashim ɗin Bauchi, Uban Makurɗi, Abachan Kano, Ashirun Kaduna sun yi nasara zaɓe na Jam’iyyar PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

    Dalilin da ya sa ƴan bindiga ke ci gaba da kai wa mutane hari a jihar Neja – SSG

    Yadda ƴan bindiga suka kashe mutum 11 a Zamfara a karshen makon jiya

    SHUGABAN ƘASA 2023: ‘Yan takarar APC na jihohin ƙabilar Igbo sun yi taron jiran-gawon-shanun goyon bayan duk wanda ya samu tikiti a cikin su

    TAKARAR SHUGABAN KASA: Muna tare da kai a koda yaushe – Sarkin Katsina Abdulmumini ga Osinbajo

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Falalar kwanaki 10 na Dhul-Hijja, Daga Imam Bello Mai-iyali

Premium Times HausabyPremium Times Hausa
August 12, 2018
in Ra'ayi
0
Kaaba Hajji

Kaaba Hajji

Falalar kwanaki 10 na Dhul-Hijja, Daga Imam Bello Mai-iyali

AMSA: Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi
Muhammad SAW.

Falalar Allah ta na da yawa ga bayinsa, sabo da haka ne ya samarwa bayinsa lokuta na musamman don yawaita ambatonsa, da ayyukan kwarai, suna rige-rige a cikinsu, suna neman kusanci zuwa ga ubangijin su.

Kwanaki goma na Dhul-Hijja suna daga cikin mafi girman daraja acikin lokuta na muasamman. Kuma annabi Muhammad (SAW) ya tabbatar da cewa sun fi sauran kwanakin duniya girman daraja. Babu wani aikin ibada da yafi girman daraja fiye da a cikin wadannan kwanaki goma na Dhul-Hijja.

Kenan bawa zai jajirce don yawaita ayyukan alhairi don ribatan wannan kwanaki goma.

WANE AYYUKAN IBADA NE BAWA ZAI YI A CIKIN WADANNAN KWANAKIN

Lallai ne bawa ya fuskanci wadannan kwanaki da ikhlasi a cikin ibadunsa, kuma yayi kwadayin raya kwanakin da ayyukan alhairi kamar
haka:

1) Tuba: duk musulmi ya tuba ga Allah tuba na gaskiya, Allah ya ce : ku tuba ga Allah baki daya ya ku muminai lallai za ku ci nasara. (Nur:31)

2) Nisantar Zunubai: bawa ya nisanci sabon Allah, sabon Allah da zunubi suna nisartar da bawa daga rahamar Allah da yafiyar sa. Kuma Allah yana kuntatawa bayi sakamakon zunubai.

3) Zikiri: kamar kabarbari, tahmidi da hailala, da sauran dukkanin ambaton Allah.

4) Karatun Al-kura’ni.
5) Biyayya ga iyaye, shugabanni, da malamai da sauran nagaba.
6) Sulhu tsakanin mutanen da suke da sabani ko gaba.
7) Kyautatawa marayu, makubta, ‘yan-uwa da sauran al’uma.
8) Ciyarwa da biyan bukatun talakawa da masu rauni.
9) Ziyarar marasa lafiya.
10) Azumi
11) Sallah.
12) Sadaqah.
13) Layya.
14) Hajji da Umra.
15) Addu’a
16) Sada zumunta da sauran dukkanin ibadu.

FALALAR KWANAKI GOMA NA DHUL-HIJJA

1) Allah ya yi rantsuwa da kwanaki goman Dhul-Hijja a cikin suratul fajari sura ta 89 aya ta 1-2.

2) Sune kwanakin da ake kira “AYYAMIN MA’ALUMAT” (kwanaki sanannu) : Allah yayi umurni ga muminai da su ambace sa a cikin kwanaki sanannu (Al-Haj: 28) .

3)Sune kwanaki mafi girman daraja a cikin kwanakin duniya.

4Ana ninka ladan aiki na kwarai ninkin-ba-ninkin a cikin kwanaki
goman Dhul-Hajji.

5) Ana amsa addu’o’in bayin Allah a cikin kwanaki goman Dhul-Hajji.

6) Ana kankare zunubai a cikin kwanaki goman Dhul-Hajji.

7) Ana ‘yanta mutane daga shiga wuta a cikin kwanaki goman Dhul-Hajji.

8) A cikinsu ake da ranar arafa, wanda ake kira YAWMUL HAJJUL AKBAR wato ranar hajji mafi girma, kuma ranar gafara da ‘yanci daga wuta. Kuma arafa itace hajji inji manzon tsira (SAW).

9) A cikinsu ake da ranar Sallah Babba, rana mafi girman daraja a ranakun duniya.

10) A cikin kwanaki goman Dhul-Hajji ne shedan yake tuzarta, ya kunyata kuma ya wulakanta, a lokacin da zai ga tarin mutanen da Allah yake ‘yantawa daga shiga wuta.

11) Girman darajar kwanaki goman Dhul-Hajji baya misaltuwa, domin kwanakin sun kunshi mafi girman ibadu a cikin addinin musulunci, kamar Sallah, Azumi, Sadaqah, Hajji, Umra da yanka. Babu wasu kwanaki da suka hada duk wadannan ibadu baki daya a cikin su.

FALALAR AIKIN IBADA A CIKIN KWANAKI GOMA NA DHUL-HIJJA

An karbo daga Ibni Abbas, Annabi Muhammad (SAW) ya ce: babu wasu kwanaki da aiki na kwarai ya fi soyowa ga Allah fiyi da kwanaki goman Dhul-Hajj. Sai sabbai suka tambaye shi, ya annabin Allah: shin koda jihadi don daukaka addinin Allah ne? sai annabi SAW yace: koda jihadi ne, sai dai mutumin da ya fita jihadin da rayuwarsa tare da dukiyarsa kuma bai dawo da komai ba.

Wannan hadisi ya nuna cewa ayyukan ibada a wadannan kwanaki sunfi girman falala, da daraja da lada fiye da mai jihadin da bai samu shahada ba. Kuma Allah ya fi son ayukan alhairi a cikin kwanakin fiye da kwanakin da ba su ba.

Allah ka bamu ikon bauta maka kamar yadda kake so, kuma ka karbi ibadunmu. Amin.

Previous Post

Osinbajo ya yi kira ga limaman Kiristoci da su rika yi wa mabiyan su wa’azi kan cin hanci da rashawa

Next Post

GARGADI: Harsken wayan kira na makantar da mutum– Bincike

Next Post
Gwamnati ta kirkiro wata hanyar wa yar da kan mata masu ciki ta yin amfani da wayar tafi da gidanka

GARGADI: Harsken wayan kira na makantar da mutum– Bincike

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Dandazon Ƙudan zuma sun kashe wani ɗalibin makarantar Firamare a Kano
  • KOTUN KOLI TA KIRA WA AMAECHI RUWA: Dole ya bayyana gaban kwamitin Wike don amsa zargin handame naira Biliyan 98
  • HIMMA DAI MATA MANOMA: Rashin samun tallafi da lamuni daga bankuna bai hana mata hoɓɓasa wajen shiga harkokin noma ba
  • RAHOTO: Sama da mutum 3036 ke jiran a zartas masu da hukuncin kisa a Najeriya
  • MAFARAUTAN APC A SAKE SHIRI: Kotu ta wanke Jonathan fes, ta ce zai iya fitowa takarar 2023

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.