Karamin ministan kiwon lafiya Osagie Ehanire ya hori likitoci da su dunga nuna wa marasa lafiya tausayi da basu kulan da ya kamata.
Ehanire ya bayyana cewa dnuna wa mara lafiya tausayi da ne zai sa ya samu natsuwa sannan jikin sa ta mika a hankali a hankali.
Ya kuma hori likitocin da su hada kai da sauran ma’aikatan kiwon lafiya dake asibitocin kasar nan domin hana wadannada ke yi wa mara lafiya tsangwama idan aka kawo.
A Karshe shugaban kungiyar Likitocin kasar nan Francis Faduyile ya hori sauran mambobin kungiyar da su taimaka wajen maganin an tabbatar da wannan abu da ske horan malaman asibiti da yi.