Rahoton wani bincike da wasu likitoci a kasar Sin suka yi ya nuna cewa matan da ta ke tsananin shan taba sigari zai iya sa ta yi bari idan tana da ciki.
Wannan bincike dai an yi shi ne a tsakanin shekarar 2010 zuwa 2016 a kan mutane 5.8.
” Matan da mazajen su ke shan taba, sun fi zama cikin hadari domin ko basu shaba su, a dalilin mazajen su na sha, yan iya kawo musu illa a jikin su da har ma idan akwai ciki sai ta samu bari ko kuma cikin ya ki zama.” Inji Ma xu, shugban masu bincike.

Sannan kuma yayi kira ga kasashen duniya da su kirkiro dokoki da zai hana maza shan taba musamman a kusa da iyalan su mata da kuma nisanta daga shan ta don samun koshin lafiya.
Discussion about this post