HOTUNA: Saraki ya gaji mahaifin sa, an nada shi sabon Wazirin Ilori

0

Mai Martaba sarkin Ilori, Ibrahim Sulu Gambari ya nada shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki sabon wazirin Ilori.

Dama can mahaifin Saraki, marigayi Olusola Saraki ne wazirin Ilori din.

Saraki Wazirin Ilori

Saraki Wazirin Ilori

Saraki Wazirin Ilori

Saraki Wazirin Ilori

Saraki Wazirin Ilori Saraki Wazirin Ilori[/caption

Share.

game da Author