Ibrahim Coomassie ya rasu

0

Allah yayi wa tsohon Sufeto Janar din ‘yan sanda Ibrahim Comassie rasuwa yau Alhamis.

Dan uwan marigayi Ibrahim Coomassie Ahmed Muntaqa Coomassie ne ya tabbatar wa PREMIUM TIMES da rasuwar Ibrahim Coomassie.

An dai sanar cewa Ibrahim Comassie ya dan ya fama da rashin lafiya kafin Allah yayi masa rasuwa.

Share.

game da Author