Bayan tafka gumurzu da aka yi tsakanin kasar Rasha mai masaukin baki da kasar Croatia da aka tashi 2-2 ya kai ga sai da aka yi bugun daga kai sai gola.
Croatia ta doke Rasha a wannan bugu.
Yanzu dai kasar Croatia zata kara ne da kasar Ingila a bugun kusa da na karshe wato kwata-Final.
Kasar Belgium zata kara da kasar Faransa.