HAJJI 2018: Za a fara jigilar maniyyata ranar 21 ga watan Yuli

0

Shugaban hukumar Alhazai ta Kasa, Abdullahi Mohammed ya bayyana cewa za a fara jigilar maniyyata aikin Hajjin bana daga ranar 21 ga watan Yulin 2018.

Abdullahi ya ce za a fara da maniyyatan jiha Kogi ne. Sai dai kuma a jawabin sa bai fadi ko daga wace filin jirgin sama ne za su tashi daga ba.

Share.

game da Author