Gwamnan jihar Sokoto, Aminu waziri Tambuwal ya karrama dan kwallon Najeriya Shehu Abdullahi.
Tambuwal ya yi wa Abdullahi kayutar gida, da fila da kujeran Hajji.
Bayan haka ya yabawa dan wasan ganin cewa shine dan wasa taya tal daga jihar Sokoto da ya sami damar shiga kungiyar Super Eagles din da suka fafata a wasan kwallon kafa ta world cup da ake bugawa yanzu haka a kasar Rasha.