Abin dai dama da kamar wuya wasan Najeriya da kasar Ajantina duk da cewa Najeriya ta kusa zarcewa zuwa zagaye na biyu badun wasu kananan kurakurai data tafka a wasan ba.
Wasa dai tayi kyau sai dai Najeriya basu yi amfani da damar da suka samu ba.
An tashi wasa Najerya na da ci 1 Ajantina na da ci 2.
Da Ajantina da kasar Croatia ne suka sami damar zarce wa zuwa zagaye na gaba.