Da yawa daga cikin ‘yan lelen gaggan ‘yan APC basu shiga jerin sunayen zababbun shugabannin jam’iyyar a jihohi ba kamar yadda hedikwatar jam’iyyar ta fitar.
Wasu daga cikin jiga-jigan jam’iyyar da ‘yan lelen su basu sami shiga jerin sunayen da uwar jam’iyyar ta fitar ba sun hada da ministan yada labarai, Lai Mohammed, da aka yi watsi da na bangaren sa aka ba na bangaren Bukola Saraki. Haka a jihar Legas, shima na bangaren Fouad Oki bai sa mi shiga ba domin kuwa na bangaren Bola Tinubu ne ya samu shiga.
Ga jerin Sunayen
Abia- Donatus Nwankpa
Adamawa- Ibrahim Bilal
Akwa Ibom- Ini Okopido
Anambra- Emeka Ibe
Bauchi- Uba Ahmed Nana
Bayelsa- Jonathan Amos
Benue- Abba Yari
Borno- Ali Dalori
Cross River- Godwin John
Delta- Cyril Ogodo
Ebonyi- Eze Nwachukwu
Edo- Anslem Ojezua
Ekiti- No Congress
Enugu- Ben Nwoye
Gombe Nitte Amangal
Imo- Hillary Eke
Jigawa- Ado Sani Kiri
Kaduna- Emmanuel Jekeda
Kano- Abdullahi Abass
Katsina- Shittu Shittu
Kebbi – Bala Sani Kangiwa
Kogi- Abdullahi Bello
Kwara- Ishola Balogun Fulani
Lagos- Tunde Balogun
Nasarawa- Philip Shekwo
Niger- Muhammed Liman
Ogun- Dikia Adebisi
Ondo- Ade Adetimehin
Osun- No Congress
Oyo- Akin Oke
Plateau- Letep Dabang
Rivers- Ojukaye Amachree
Sokoto- Isa Achida
Taraba- Abdulmumini Vaki
Yobe- Adamu Chilariye
Zamfara- Lawal Liman and
FCT – Abdulmalik Usman
Discussion about this post