RASHA 2018: Ronaldo, Portugal sun sha zana a hannun Urugay

0

Kamar yadda Messi da kasar Ajantina suka sha zana hannun kasar Faransa haka Ronaldo da kasar sa na Portugal suka kwashi kashin su a hannun Urugay.

An lallasa kasar Portugal da ci 2 da 1.

Shahararren dan wasan Urugay mai buga wasa a kasar Faransa, Edison Cavanni ne ya zura musu kwallaye biyu.

Yanzu dai kasar Urugay za su gwanza da kasar Faransa a zagayen kwata-Final

Share.

game da Author