Kasar Faransa ta yi wasan kura da kasar Ajantina a wasan zagaye na biyu na cin kofin kwallon kafa ta duniya.
An tashi wasa kasar Faransa na da ci 4 Ajantina na da ci 3.
Yanzu dai itama Ajantina zata tattara komatsen ta ta kara gaba kamar yadda kashen da suka fita a zagayen farko suka yi.
Masu yin sharhi sun ce babu abin azo a gani da shahararren dan wasan kasar Leo Messi a filin wasa
Discussion about this post