SUNAYE: Sabbin alkalai 28 da Buhari ya amince da nadin su

0

Sunayen alkalai 12 na kotun daukaka kara da Buhari ya amince da nadin su

1. Hon. (Mr) Justice P. A. Mahmud

2. Hon. (Mr) Justice F. O. Ojo

3. Hon. (Mr) Justice I. A. Andenyangsto

4. Hon. (Mr) Justice G. O. Kolawole

5. Hon. (Mr) Justice B. B. Aliyu

6. Hon. (Mr) Justice Ebiowei Tobi

7. Hon. (Mr) Justice J. G. Abundaga

8. Hon. (Mr) Justice A. S. Umar

9. Hon. (Mr) Justice A. M. Talba

10. Hon. (Mr) Justice A. M. Bayero

11. Hon. (Mr) Justice A. M. Lamido

12. Hon. (Mr) Justice M. B. Idris

Sunayen alkalai 9 da Buhari ya amince da su na manyan kotunan Tarayya

1. Sunday Bassey Onu

2. Mrs. Adefunmilola Adekemi Demi-Ajayi

3. Hon. (Mr) Justice Peter O. Lifu

4. Obiora Atuegwu Egwuata

5. Sa’adatu Ibrahim Mark (Mrs)

6. Mobolaji Olubukola Olajuwon

7. Aminu Bappa Aliyu

8. Tijjani Garba Ringim

9. Nkeonye Evelyn Maha

Sunayen alkalai 7 da Buhari ya amince da nadin su na kotunan babban birnin tarayya.

1. Binta Mohammed

2. Modupe Osho-Adebiyi

3. Gaba Venchak Simon

4. Babangida Hassan

5. Akobi Iyabeni Anna

6. Samirah Umar Bature

7. Asmau Akanbi Yusuf

Share.

game da Author