Rundunar Soji na ‘Operation Lafiya Dole’ ta sanar da ceto mata da yara dubu daya a wasu kauyukan karamar hukumar Bama.
Darektan hulda da jama’a na rundunar soji, Texas Chukwu ne ya bayyana haka a Maiduguri ranar Litinin.
Chukwu ya ce an samu nasarar haka ne a hadin guiwar dakarun su da na (MJTF)
Discussion about this post