Hukumar Kwastam ta kama kontena make da kwayar Tramol

0

Hukumar Kwastam a Legas ta kama wata shirgegiyar kontena make da kwayar Tramol a daidai ana kokarin shigowa da ita Najeriya daga kasar India.

Ana tsare da wanda ya shigo da wannan magani.

Jami’i Musa Abdullah, ya ce hukumar ta kara kaimi ne wajen hana shigo da irin wadannan magani bayan doka da gwamnati ta kafa na hana shigowa da irin wadannan magunguna.

Share.

game da Author