• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    ‘Yan sanda sun damke faston da ake zargin yayi wa ‘yar shekara 19 fyade

    Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu

    TSUMAGIYAR KAN HANYA: An umarci ‘yan sandan Abuja su riƙa binciken motar ko wa kuma ko ɗan wa

    Ƴan sanda sun kama magidancin da ya yi wa matar makwabcinsa fyade

    ABUJA: Kotu ta daure wasu ‘yan mata biyu saboda yawon gulmace-gulmace a unguwa

    Kotu ta tsare matar da aka kama tana madigo da ‘yar shekara 8 a Kaduna

    Mahukunta a Abuja sun kama ƴan iskan gari mutum 400 da motoci 50 da suka karya doka

    Tinubu ya naɗa tsohon ministan Abuja, Modibbo, Kakanda, Baba-Ahmed mashawarta a ofishin mataimakin shugaban kasa

    ‘Yan sanda sun kama tsohon da ya yi wa ‘yar shekara hudu fyade a Katsina

    TIRKASHI: ‘Yan sanda sun kama harsasai da buhunan kullin wiwi da aka yi wa kudi naira miliyan 600 a Kebbi

    Isah Ashiru ya doke Ramalan Yero, Sani Sidi, ya zama ɗan takarar gwamnan Kaduna na PDP

    Za mu yi nasara a kotu ‘InshaAllah’ – Isah Ashiru na PDP a Kaduna

    GUDUN YIN BIYU-BABU: Gwamnan Bauchi ya sayi fam ɗin sake yin takarar gwamna, daidai lokacin da ya fito takarar shugaban ƙasa a PDP

    MATSALAR TSARO: Gwamnan Bauchi ya yi kururuwar neman ɗauki kan ‘yan bindiga

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    DARAJAR ƘWALLON ƘAFA TA KOMA SAUDIYA: Karim Benzema zai riƙa ɗaukar albashin kusan Naira Biliyan 100 a shekara, a ƙungiyar Al-Ittihad

    TSOHO MAI RAN ƘARFE: Obasanjo ya zura ƙwallaye uku a wasan sada zumuntar tsoffin ɗaliban sakandare

    QATAR 2022: Yadda Croatia, ƙasa mai mutum miliyan 4 ta kori Brazil ƙasa mai mutum miliyan 216

    AMBALIYAR QATAR 2022: Spain ta kori kociya Luis Enrique bayan ta kwashi buhun kunya a hannun Marocco

    QATAR 2023: Yadda Walid, kociyan Morocco ya rikita duniyar ƙwallon ƙafa cikin watanni 4 kacal

    QATAR 2022: Dukkan ƙasashen Afrika 4 da su ka taɓa kai wasan kaiwa ga na kusa da na ƙarshe, su na da tauraro a jikin tutocin su

    Abubuwan al’ajabi dangane da fatattakar da Morocco ta yi wa Spain daga Qatar 2022

    QATAR 2022: Ko ƙasashen Afrika za su fidda nahiyar jin kunya a duniyar ‘yan ƙwallo

    DAGARGAZA ARGENTINA: Ƙasar Saudiyya ta ba da hutun kwana Ɗaya a wataya

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    BIDIYO: Yadda rufe iyakar Najeriya da Nijar, ya jefa mu cikin tsananin fatara, da halin kakanikayi a yankin Katsina – Saidu

    Yadda SSS da Jami’an Gidan Kurkuku suka kwashi ‘yan kallo a kotu, saboda Emefiele

    BIDIYO: ‘Duk wanda ya ci kuɗin Tallafin Korona a Jigawa sai ya amayo shi’ – Gwamna Namadi

    BIDIYO: ALhazan Kano sun gama shiri tsaf don ‘Hawan Arafat’ – Alhussain Maiwada

    JERIN SUNAYE: Jami’o’i 51 da ba za su dauki dalibin da ya ci kasa da maki 180 a jarabawar JAMB ba

    TSARIN BAI WA ƊALIBAI RAMCE: Abubuwan da suka wajaba ɗalibai da iyaye su sani

    Buhari ya tashi zuwa Saudiyya, zai yi Umra ta ƙarshe a matsayin sa na shugaban kasa

    BIDIYO: Buri da fata na a 2023: Ra’ayoyin jama’a

    BIDIYO: Ƙogon Al’ajabi, ƙogon Waraka, Ƙogon biyan bukata a jihar Enugu

    Mutanen Arewa na da alƙawari da sanin ya kamata, Tinubu za su yi saboda ƙauna da biyayyar da ya nuna wa Buhari – El- Rufai

No Result
View All Result

Dalilan da ya sa jaruman Arewa ba za su iya fitowa a shirin ‘Big Brother’ ba – Fati SU

Aisha YusufubyAisha Yusufu
May 3, 2018
in Nishadi
0
Dalilan da ya sa jaruman Arewa ba za su iya fitowa a shirin ‘Big Brother’ ba – Fati SU

Kannywood Super Actress

A hira na musamman da PREMIUM TIMES tayi da fiattciyar ‘yar wasan fina-finan Hausa, Fati SU kan dalilan da yasa jarumai irin su da wasu shahararru a fannin nishadantarwa dake Arewacin Najeriya ba za su iya fitowa a shirin ‘Big Brother’ ba shine ganin yadda sam bai dace da dabi’un mutanen yankin ba da addinin musulunci.

A bayanan da ta yi Fati ta ce tabas za ta so ta sami damar shiga wannan shiri ko dan saboda kyaututtuka da kudaden da ake ci amma sai dai kash hakan bazai yiwu ba saboda ya saba wa kyarwar adininta da al’adun yankin.

” Fitowa a irin wadannan shiri ga mutane irin mu (‘Yan Arewa) ya matukar saba wa adinin mu da al’adanmu a Arewa.

” Misali abubuwan da ‘yan wasan ke yi ya saba wa koyarwar addini na da al’adata kamar sumbatar juna da skey karara, rungumar juna, yadda suke saka kaya suna nuna tsiraicin su baro-baro kuma a nuna a talabijin duniya ta gani. Sannan koda mutum ya yi taurin kai ya shiga cikin shirin, ba karamin suka zai samu ba. Ku duba abin da ya faru da Rahama Sadau, daga jin waka da wani mawakin Jos, Classiq, shikenan sai aka fara sukar ta da ya kai ga har dakatar da ita akayi sannan akayi ta yi mata raddi akai.

Da aka tambayi jarumar game da korafe-korafen da a key cewa jaruman farfajiyar na aikata munanar abubuwa kamar su shaye- shaye da dauran su, Fati ta ce wannan wani abu ne da bata da ansa akai. Fati tace wannan abune da bata san me zata ce a kai ba.

‘‘Ni dai ba abin da zan iya cewa kan wannan tambaya amma kamata ya yi mutane su gane cewa rayuwar dan Kannywood a fim daban yake da rayuwarsa a wajen fim.”

Bayan haka fati ta bayyana yadda wannan shiri na ‘Big Brother Naija’ ya nishadantar da ita inda ta kara da cewa jaruminta shine Tobi da ya zo na uku a shirin.

Ta ce sam bata yin Cee C’ da ita ma ta fito a shirin.

A karshe Fati ta ce ta koma makaranta inda take karatun digirin ta na biyu wato PGD. Amma kuma duk da haka bai hana ta fitowa a fina-finai. Sannan kuma ta yabi PREMIUM TIMES sabo d fage da take basu su domin duniya ta san su.

Tags: AbujaAli NuhuArewaBig Brother NaijaBuhariFati SUFimHausaLabaraiNajeriyaPREMIUM TIMESPremium Times HausaRahama sadauShiri‘yan Arewa
Previous Post

JANGWANGWAMA: ‘Yan sanda sun ciccibi Dino Melaye zuwa Lokoja

Next Post

An tsige ‘dan Sule Lamido daga sarautar Bamaina, jihar Jigawa

Aisha Yusufu

An tsige 'dan Sule Lamido daga sarautar Bamaina, jihar Jigawa

Discussion about this post

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • Kotu ta yanke wa mahaifin da ya yi shekara 9 yana lalata da ƴa’ƴan sa mata biyu
  • Ƴan sanda sun kama shanu 77 da aka sace a Bauchi aka kawo su Filato
  • DIPHTHERIA: Sama da mutum 6,000 sun kamu a Kano, mutum 110 a Borno, 21 Bauchi
  • ZAƁEN SHUGABAN ƘASA: Kotun Amurka ta umarci Jami’ar Chicago ta bai wa Atiku takardun shaidar karatun Tinubu
  • SHARI’AR GWAMNAN KANO: Abba Gida-gida da NNPP za su ɗaukaka ƙara, ya ce ‘kotu ta zalunce mu’

Abinda masu karatu ke fadi

  • auto verkopen on ZAMFARA: Mahara sun gudu sun bar bindigar harbo jiragen sama a dajin Gumi da Bukkuyum -Inji ‘Yan Sanda
  • Laser-Haarentfernung mit hygienischen Bedingungen und aktuellen Gesundheitsstandards in der Türkei on An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad
  • Call Girls Sehore on Ƙungiya ta yi kira ga gwamnati ta ware kuɗaɗe domin samar da dabarun bada tazarar Iyali
  • buy aged stripe account on Hukumar NBC ta gayyaci mai gabatar da shirin ‘Berekete’, bayan macen da ta kona gashin kan yarinya barkatai, ta sha mari barkatai a hannun sa
  • research and survey on Gwamnan Edo ya bijire wa umarnin kotu, ya ce sai mai shaidar rigakafin korona zai yi sallar jam’i a masallaci

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.