A yau ne Shugaba Muhammadu Buhari ya aika wa Majalisar Dattawa sunayen mutane 26 wadanda ya nada a mukamai daban-daban. An tura sunayen na su ne domin neman amincewar majalisar.
Za a nada Festus Okoye ne a matsayin kwamishina a hukumar Zabe ta kasa, sannan 23 daga cikin su kuma a matsayin mambobin hukumar ‘NPC’.
1. Festus Okoye (Imo)
2. Abba Ali (Katsina)
3. Mohammed Sagir (Niger)
4. Nwanne Johnny Nwabuisi (Abia)
5. Dr Clifford Zirra (Adamawa)
6. Mr Chidi Christopher Ezeoke(Anambra)
7. Barrister Isa Audu Buratai (Borno)
8. Navy Captain Charles Iyam Ogwa(Cross River)
9. Sir Richard Odibo(Delta)
10. Okereke Darlington Onaubuchi (Ebonyi)
11. Mr A.D. Olusegun Aiyajina (Edo)
12. Ejike Ezeh (Enugu)
13. Hon. Abubakar Mohammed Danburam (Gombe)
14. Prof. Uba S.F. Nnabue (Imo)
15. Dr. Abdulmalik Mohammed Durunguwa (Kaduna)
16. Sulaiman Ismaila Lawal (Kano)
17. Prof. Jimoh Habibat Isah (Kogi)
18. Dr. Sa’adu Ayinla Alanamu (Kwara)
19. Nasir Isa kwarra (Nasarawa)
20. Barrister Aliyu Datti (Niger)
21. Yeye (Mrs) Seyi Adererinokun Olusanya (Ogun)
22. Prince Oladiran Garvey Iyantan (Ondo)
23. Senator Mudashiru Oyetunde Hussain (Osun)
24. Mrs Cecilia Arsun Dapoet (Plateau)
25. Dr. Ipalibo Macdonald Harry (Rivers)
26. Sale S. Saany (Taraba).