Allah yayi wa tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Aliyu Akwe-Doma rasuwa.
Doma ya rasu ne a wani asibiti dake kasar Israila yau Talata, kamar yadda wani dan uwan sa Ahmed Bako ya sanar wa PREMIUM TIMES.
© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.