Hukumar shirya jarabawar share fagen shiga jami’o’in kasar nan JAMB ta fito da jadawalin sunayen wurare da santocin da dalibai za su garzaya domin rubuta jarabawar.