Sanatan dake wakiltar Bauchi ta tsakiya a majalisar dattawa Ali Wakil ya rasu da safiyar Asabar 17 ga watan Maris.
Sanata Wakil ya rasu ne bayan fama da yayi da rashin lafiya.
Allah ya gafarta masa Amin.
© 2024 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.
Discussion about this post