Kotun da ke shari’ar zargin kisan gillan da Maryam Sanda tayi wa Bilyaminu Halliru, mijinta, ta ba da belin ta.
Maishari’a Yusuf Halilu, ya ce Kotu ta yanke shawarar ne ganin cewa tana da ciki sannan bata cika lafiya ba.

Discussion about this post