Kuniyar kwallon kafa ta Barcelona zata gwabza da Roma na kasar Italiya a bugawar farko na kawta-final a ci gaba da gasar cin kofin zakarun nahiyar turai da ake yi.
Real Madrid kuwa kara ne da kungiyar kwallon kafa ta Juventus ne inda Liverpool ta kasar Britaniya za ta kara da Mancester City, Baryern ta Kasar Jamus za ta kara da Sevilla ta kasar Spain.