An gano maganin kawar cutar daji (Sankara)

0

Wasu likitoci dake gudanar da bincike kan hanyoyin karfafa garkuwan jiki a asibitin kula da masu fama da cutar daji a Boston MA. Kasar Amurka sun bayyana cewa sun gano maganin kawar da cutar daji.

Michael Goldberg shugaban likitocin ya sanar da haka inda ya kara da cewa maganin wanda yake kamar mai (Gell) na da ingancin kashe kwayoyin cutar musamman a tushen inda suka fara roruwa sannan da ingancin hana cutar ruruwa.

Goldberg yace sun gano haka ne a jikin wasu beraye da suka kamu da cutar dajin dake kama nono inda bayan an shafa musu wannnan mai suka warke gabaki daya daga cutar.

Share.

game da Author