TASHIN HANKALI: Sunayen dalibai 105 da Boko Haram ta sace a makarantar Dapchi – Iyayen Dalibai

0

Iyayen daliban makarantar sakandare ta Dapchi a jihar Yobe, sun fitar da jerin sunayen dalibai mata 195 wadanda suke ce sun tabbatar an gudu da su.

Iyayen sun bayyana haka ta bakin shugaban wata kungiya da suka kafa, ta iyayen da Boko Haram suka sace wa ‘ya’ya, sun ce maganar gaskiya duk labaran shaci-fadi kawai jamai’an tsaro ke kai wa gwamnan jihar Yobe.

Sun kuma yi kukan cewa har yau gwamna Geidam bai kira su sun zauna domin ya tantance wadanda aka sace wa ‘ya’ya ba.

Kakakin kungiyar mai suna Abdullahi Manzo, ya shaida wa PREMIUM TIMES ta waya cewa sun rika bin wadanda ba su ga ‘ya’yan su ba su na karbar sunayen daliban da sunayen ajujuwan su.

Daga nan sai suka ce su kadai ne sahihiyar hanyar da za a iya jin hakikanin wadanda aka gudu da su, amma ba shaci-fadin jami’an tsaro ba.

Ha sunayen:

1. Fatima Bashir

2. Aisha Kachalla

3. Zainab Abubakar

4. Falmata Wakil

5. Fatima Isa

6. Fatima Musa

7. Aisha Usman

8. Aisha Adamu

9. Fatima Isa

10. Hauwa A. Mohammed Idriss

11. Maryam Mohammed

12. Fatima Mohammed II

13. Hauwa Salisu

14. Hassana Gambo

15. Aisha Adamu

16. Adama Garba

17. Zara Grema

18. Maryam Daamkontoma

19. Zainab Bama

20. Fatsuma Abdullahi

21. Fatima Yahaya Tarbutu

22. Amina Yahaya Tarbutu

23. Amina Adamu

24. Hajara Ali

25. Fatima Abdullahi

26. Fatsuma Ali

27. Zara’U Mohammed

28. Salamatu Garba

29. Falmata Alh. Inuwa

30. Falmata Alh. Ali

31. Aisha B. Danjuma

32. Maryam Bashir

33. Maryam Aliyu Mabu

34. Fatima Modu Bamba

35. Aisha Modu Bamba

36. Hafsat Haruna

37. Rabi Alh. Nasiru

38. Hadiza Moh’D

39. Fatima Aji Hassan

40. Falmata Wakil

41. Aisha Wakil

42. Falmata A. Audu

43. Aisha Maina

44. Aisha Mohammed

45. Aisha Mamuda

46. Name missing on list

47.Zainab Usman

48. Hadiza Mohammed Taiduma

49. Maryam Ibrahim

50. Fatima M. Gira

51. Hafsat Ibrahim Gira

52. Maryam Ibrahim

53. Zara Tijjani

54. Amina Haruna

55. Fatima Adamu

56. Khadija Mai Sale

57. Khadija Ali

58. Habiba Musa Jakana

59 Fatima Bukar

60. Hajara Gidado

61. Maryam Basiru

62. Fatima Usman

63. Maryam Ibrahim

64. Leah Sherubu

65. Aisha Alh. Deri

66. Fatima Hassan Mustapha

67. Zainab Manu

68. Zara Tijjani

69. Zainab Bukar Abba

70. Hauwa Saidu Abubakar

71. Karima Inusa

72. Amina A. Abubakar

73. Yakura Sani

74. Rabi Yahaya Tela

75. Hajara Yahaya Tela

76. Marya Mustapha

77. Aisha Abdullahi

78. Maryam Adamu Mohammed

79. Bintu Usman

80. Fatsuma Mohammed

81. Salamatu Isiyaku

82. Hauwa Lawan

83. Aisha B. Danjuma

84. Aisha Moh’D Jakusko

85. Hauwa Bulama

86. Fatima Abubakar Jambo

87. Walida Adamu

88. Fanna Mohammed

89. Aisha M. Bukar

90. Maryam Usman

91. Aisha Abba Aji

92. Maryam Usman

93. Maimuna A. Hassan

94. Zara Musa

95. Maryam Mohammed Kaku

96. Khadija Suleiman

97. Habiba Nuhu Dan Inu

98. Fatima Isiyaku Aliyu

99. Sahura Jibir Mohammed

100. Khadija Grema Dabuwa

101. Zara Grema Dabuwa

102. Zara Mohammed Lawan

103. Fatima Mohammed

104. Fati Modu Aisami

105. Fatsuma Alli

Share.

game da Author