El-Rufai ya rusa ofishin APCn Hunkuyi

0

Gwamnatin jihar Kaduna ta rusa ofishin sabon APC na bangaren Sanata Suleiman Hunkuyi dake titin Sambo, Kaduna.

Hunkuyi ya bayyana haka ne a shafin sa na tiwita, inda ya ce gwamnan Kaduna Nasir El-Rufai ne da kansa ya tuka katafilar ya rusa masa gida.

Sule ya kara da cewa abin da gwamnan yayi abin kunya ne da nuna karanta.

Share.

game da Author