Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta yi wa ability karawar ta, Girona luguden gwala-gwalai a ci gaba da buga kwallon kafa na Kasar Spain.
Luis Suarez ya zura kwallo har 3 a wasan inda shahararren Dan wasannan na Duniya Lionel Messi ya zura kwallaye 2. Sabon siya, Coutinho a wata duma da yayi surut ta shige ragar Girona.
Wasa dai ya kare ne Barcelona na da ci 6 Girona na da ci 1.